Learning Made Easy. Karatu cikin sauƙi.

Clear lessons, WAEC, NECO and JAMB practice, and Aƙilu AI Tutor, one tap away whenever you’re stuck. In Hausa or English. Darussa masu sauƙin fahimta, atisayen WAEC, NECO da JAMB, da Aƙilu AI Tutor, wanda zai taimaka maka nan take duk lokacin da wani abu ya gagare ka. Cikin Hausa ko Turanci.

Everything you need to study, in one app.Duk abin da kake buƙata don karatu, a manhaja ɗaya.

Do your practicals in the STEM Lab.Yi practical ɗinka a STEM Lab.

Free simulators for the practicals in WAEC and NECO. Change the values, watch what happens, then ask Aƙilu AI Tutor why.Gwaje-gwaje kyauta don practical na WAEC da NECO. Sauya ƙima, ka ga abin da ke faruwa, sannan ka tambayi Aƙilu AI Tutor dalili.

See all simulatorsDuba duk gwaje-gwajen
ChemistryKemistri Volumetric analysis: acid–base titrationTitration na acid da base (volumetric analysis)
MathematicsLissafi Angle of elevation: find the height of a flagpoleAngle of elevation: nemo tsayin sandar tuta
PhysicsFiziks Projectile motionMotsin abin da aka jefa

Try it here. No account needed.Gwada a nan. Ba sai ka buɗe asusu ba.

Answer Aƙilu AI Tutor the way a student would, then try three sample questions.Ka amsa wa Aƙilu AI Tutor kamar yadda ɗalibi zai yi, sannan ka gwada tambayoyin misali uku.

Aƙilu AI TutorSample conversationTattaunawar misali
Exam practiceAtisayen jarrabawaSample questionTambayar misali

No internet? Keep studying.Babu intanet? Ci gaba da karatu.

On Android, download the lessons and the AI tutor once, then study without data.A Android, ka sauke darussa da malamin AI sau ɗaya, sannan ka yi karatu ba tare da data ba.

The app is for Android phones. On your phone, open makarantaai.com/download.Manhajar ta wayoyin Android ce. A wayarka, buɗe makarantaai.com/download.

Learn in your browserYi karatu a burauzarka

Bring MakarantaAI to your school or stateKawo MakarantaAI makarantarku ko jiharku

An AI tutor that supports teachers instead of replacing them. It guides students to the answer rather than doing their homework, and the Android app works in classrooms without internet.Malamin AI ne da ke taimaka wa malamai, ba ya maye gurbinsu. Yana jagorantar ɗalibai zuwa ga amsa maimakon ya yi musu aikin gida, kuma manhajar Android tana aiki a aji ko babu intanet.

Talk to usTuntuɓe mu
5,000+WAEC, NECO and JAMB past questions, each explained step by step by AItambayoyin WAEC, NECO da JAMB na baya, kowacce da bayanin da AI ya yi mataki-mataki
6subjects with step-by-step lessonsdarussa masu koyarwa mataki-mataki

Questions and answersTambayoyi da amsoshi

Yes. You can learn on the website or in the Android app without paying.Eh. Kana iya yin karatu a shafin yanar gizo ko a manhajar Android ba tare da ka biya ko sisi ba.

Secondary-school students (JSS and SSS) preparing for WAEC, NECO and JAMB, and first-year university students. Subjects: Mathematics, English, Physics, Chemistry, Biology and Computer Studies.Ɗaliban ƙaramar sakandare da babbar sakandare (JSS da SSS) masu shirin WAEC, NECO da JAMB, da ɗaliban shekarar farko ta jami’a. Darussa: Lissafi, Turanci, Fiziks, Kemistri, Ilimin Halittu da Ilimin Kwamfuta.

The Android app does: download the lessons and the AI tutor once, then study offline. The website needs internet.Manhajar Android tana aiki: ka sauke darussa da malamin AI sau ɗaya, sannan ka yi karatu ba tare da intanet ba. Shafin yanar gizo kuwa sai da intanet.

Tap “Download for Android” and open the file you downloaded. If your phone asks, allow your browser to install apps (the setting is called “Install unknown apps”).Danna “Sauke don Android” ka buɗe fayil ɗin da ka sauke. Idan wayarka ta tambaya, ka ba burauzarka izinin saka manhajoji (saitin da ake kira “Install unknown apps”).

We collect only what the app needs, we show no advertising and we never sell data. Students under 18 should ask a parent or guardian before creating an account, and parents can ask us to see or delete their child’s data at any time. Read the privacy policy for details.Muna karɓar bayanan da manhajar ke buƙata kawai, ba ma nuna talla, kuma ba ma sayar da bayanai. Ɗalibin da bai kai shekara 18 ba ya nemi izinin iyaye ko mai kula da shi kafin ya buɗe asusu, kuma iyaye za su iya neman mu nuna musu ko mu goge bayanan ɗansu a kowane lokaci. Karanta tsarin sirri don cikakken bayani.

Email [email protected] with your school’s name and state, and we’ll get in touch to plan it with you.Aiko da imel zuwa [email protected] tare da sunan makarantarku da jiharku, za mu tuntuɓe ku don mu tsara shi tare.

Start today. It is free.Fara yau. Kyauta ne.

Open MakarantaAI in your browser, or get the Android app and study without internet.Buɗe MakarantaAI a burauzarka, ko ka sauke manhajar Android ka yi karatu ba tare da intanet ba.